IQNA - Gamayyar kungiyoyin musulmin Amurka mafi girma sun bukaci Trump da kada ya shiga yakin Haramtacciyar Kasar Isra'ila da kasar Iran.
Lambar Labari: 3493419 Ranar Watsawa : 2025/06/15
IQNA - Kungiyar da ke sa ido kan tsattsauran ra'ayi mai alaka da kungiyar Al-Azhar ta Masar, ta fitar da wata sanarwa da ta yi kira da a kame firaministan Haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu a matsayin mai laifin yaki.
Lambar Labari: 3493036 Ranar Watsawa : 2025/04/04
IQNA - Daruruwan mutane a kasar Sweden sun soke bikin sabuwar shekara domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3492493 Ranar Watsawa : 2025/01/02
IQNA - Ta hanyar fitar da sanarwar, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi kakkausar suka a kan wuce gona irin Isra’ila a kasar Iran.
Lambar Labari: 3492106 Ranar Watsawa : 2024/10/28
IQNA - Dangane da ci gaba da laifukan yaki a Gaza, Brazil ta kira jakadanta daga Haramtacciyar Kasar Isra’ila
Lambar Labari: 3491249 Ranar Watsawa : 2024/05/30
IQNA - Yayin da gwamnatin yahudawan sahyoniya ke ci gaba da aiyukan soji a Rafah, kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa guda 20 sun yi tir da laifukan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3491162 Ranar Watsawa : 2024/05/16
IQNA - Wasu gungun iyalan Falasdinawa sun bukaci gwamnatin Birtaniyya da ta yi amfani da karfin da take da shi a kan gwamnatin sahyoniyawan don dakatar da laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza.
Lambar Labari: 3490496 Ranar Watsawa : 2024/01/18
Kasar Afrika ta Kudu ta mika korafin kisan kiyashin da gwamnatin sahyoniya ta yi a zirin Gaza ga kotun kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490387 Ranar Watsawa : 2023/12/30
Majalisar hulda da muslunci ta Amurka ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta binciki munanan laifuka da kisan kiyashi da sojojin gwamnatin sahyoniyawan suka yi a lokacin yakin Gaza.
Lambar Labari: 3490346 Ranar Watsawa : 2023/12/22
Gaza (IQNA) A cewar jami'an hukuma a zirin Gaza, adadin shahidan Palastinawa a hare-haren da gwamnatin sahyoniya ta kai a yankin ya karu zuwa sama da mutane 14,500.
Lambar Labari: 3490194 Ranar Watsawa : 2023/11/23
Washington IQNA) Kungiyar kare hakkin musulmi a Amurka ta mayar da martani ga manufofin Washington na goyon bayan Tel Aviv ba tare da wani sharadi ba a yakin Gaza.
Lambar Labari: 3490121 Ranar Watsawa : 2023/11/09
Shugaban majalisar musulmin kasar Jamus ya bayyana irin munanan hare-haren da gwamnatin sahyoniyawa ta kai kan fararen hula a Gaza a matsayin laifin yaki.
Lambar Labari: 3490083 Ranar Watsawa : 2023/11/02
Babban kusa a Hamas:
Babban kusa a Hamas a wani jawabi da ya yi yana mai cewa kudurin Majalisar Dinkin Duniya kan gwamnatin yahudawan sahyoniya a matsayin nasara ce ga Gaza, yana mai jaddada cewa matakin da yahudawan sahyuniya suka dauka na katse ruwan sha da makamashi a yankin zirin Gaza laifukan yaki ne.
Lambar Labari: 3490050 Ranar Watsawa : 2023/10/28
A rana ta 18 ga guguwar Al-Aqsa
A rana ta 18 tun bayan harin da yahudawan sahyuniya suka kai a zirin Gaza, a yau ne kwamitin sulhun zai gudanar da taron wata-wata tare da yin nazari kan batun yakin Gaza. A daya hannun kuma, Barack Obama ya ce ayyuka kamar katse wutar lantarki da ruwan sha ga al'ummar Gaza za su yi mummunan tasiri kan ra'ayin al'ummar Palastinu a nan gaba kan Isra'ila.
Lambar Labari: 3490030 Ranar Watsawa : 2023/10/24
Zanga-zangar mutane daga kasashe daban-daban na nuna adawa da laifukan Isra'ila
Lambar Labari: 3490002 Ranar Watsawa : 2023/10/19
Tehran (IQNA) kungiyar kasashen musulmi da kuma cibiyar Azhar sun yi maraba da matakin da kotun ICC ta dauka na yin bincike kan laifukan yaki n Isra'ila.
Lambar Labari: 3485631 Ranar Watsawa : 2021/02/08